Najaf (IQNA) Haramin Imam Ali (AS) da ke Najaf Ashraf ya karbi bakuncin dimbin masu ziyara da suka taho daga larduna daban-daban na kasar Iraki da wasu kasashe daban-daban zuwa wannan wuri mai alfarma da ke kusa da hubbaren Amirul Muminin (AS) a Eid Ghadir Khum.
Lambar Labari: 3489431 Ranar Watsawa : 2023/07/07
Tehran (IQNA) Ofishin Ayatollah Sistani ya sanar da ra'ayinsa game da mai yiwuwa za a gudanar da sallar Idi.
Lambar Labari: 3488984 Ranar Watsawa : 2023/04/16
Tehran (IQNA) Masu ziyarar daga kasashe 80 na wannan shekara a taron Arbaeen na bana, tare da da gudanar da addu'o'in na bai daya a kan hanyar Najaf zuwa Karbala
Lambar Labari: 3487868 Ranar Watsawa : 2022/09/17
Bangaren kasa d akasa, a birnin Naja Ashraf da ke Iraki an gudana da tarukan idin Ghadir a hubbaren Imam ali (AS).
Lambar Labari: 3482938 Ranar Watsawa : 2018/08/30
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar idin layya a yau a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481856 Ranar Watsawa : 2017/09/02